Mun ruwaito ‘yan lokatai da suka shige da cewa Shugaba Muhammadu Buhari na zaman tattaunawa da Kungiyar Addinin Kirista (CAN) a birnin Abuja a yau Jumma’a...
‘Yan Hari da makami a Jihar Nasarawa sun hari Suleiman Abubakar, Ciyaman na Hukumar Alkalan kasar Najeriya ta Jihar Nasarawa (NUJ), sun kuma sace matarsa, Yahanasu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 28 ga Watan Maris, 2019 1. Orji Uzor Kalu ya gabatar da shirin takaran Mataimakin Shugaban...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Maris, 2019 1. Za a karshe sauran zabannin Jihohi a ranar 23...
Shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha Buhari sun komo Abuja a yau bayan ‘yan kwanaki a Daura tun kamin ranar zaben Gwamnoni da suka ziyarci Katsina...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 11 ga Watan Maris, 2019 1. Mutane 157 sun rasa rayukan su ga hadarin Jirgin sama...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 8 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu na barazanar kame Bukola Saraki, shugaban Sanatocin Najeriya...
Hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta bayyana lokacin da za a fara hidimar zaben gwamnonin Jiha da ‘yan Gidan Majalisar Jiha da za a soma...
A ranar Alhamis, 7 ga watan Maris da ya gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci kauyan sa Daura, kamin ranar Asabar da za a gudanar da...
Jam’iyyar APC sun marabci kimamin shugabanan Fulani 66 da wasu ‘yan Arewa da yawar 1000. Jam’iyyar PDP ta rasa wadannan yawar mambobin ne daga Jihar Sokoto...