Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wata gobarar wuta da ya faru a ranar 7 ga Watan Mayu ya tashi konewa da yara mara...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 13 ga Watan Mayu, 2019 1. Gurin Shugaba Buhari ita ce ganin ci gaba ‘yan Najeriya...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya gabatar da kara Kujerar Sarauta Biyar (5) a Jihar Kano....
Boko Haram sun kai sabuwar hari a Jihar Borno da dauke rayukan mutane kimanin 10 Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa ‘yan ta’addan Boko Haram...
Tsohon Ministan Harkokin Jirgin Sama, Femi Fani-Kayode ya kalubalanci shugabancin kasa da kwatanta ƙungiyar Miyetti Allah (MACBAN) da wasu ƙungiyoyi masu halal kasar. Mun ruwaito a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 8 ga Watan Mayu, 2019 1. Masu Zanga-Zanga sun Katange Osinbajo akan wata zargi ‘Yan zanga-zangar...
Dan takarar shugaban kasa ga zaben shugaban kasa na shekara ta 2019 daga Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bukaci Musulmai a kasar Najeriya da su yi...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 3 ga Watan Mayu, 2019 1. PDP/APC: Dalilin da zai sa Atiku ya nemi karban yancin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 2 ga Watan Mayu, 2019 1. PDP/APC: Buhari yayi karya ne da takardun WAEC na shi ...
Gwamnatin Tarayyar kasar Najeriya ta Gabatar da ranar Laraba, 1 ga watan Mayu a matsayin ranar Hutu don bikin Ranar Ma’aikatan Kasa ta shekarar 2019. Naija...