Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 7 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu ta bada dama ga Atiku don binciken lamarin zabe...
Gwamna Abubakar Sani Bello (LOLO), Gwamnan Jihar Neja ya gayawa bakin da ke zama a Jihar da cewa su kwantar da hankalin su, da cewa ba...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon kuri’u zaben shugaban...
Shugaban hukumar gudanar da zaben kasa, Farfesa Mahmood Yakubu, ya furta da cewa “Allah ne kawai zai iya dakatar da zaben shugaban kasa da ta gidan...
A yau Alhamis 21 ga watan Fabrairun, Gwamnatin Tarayya ta gabatar da ranar Jumma’a, 22 ga watan Fabrairun, 2019 a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan kasa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 21 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Atiku dage da sayar da kamfanin NNPC Dan takaran...
Wasu Mahara da bindiga da ba a gane da su ba, sun kashe Ifeanyi Ozoemena, ciyaman na Jam’iyyar APC ta yankin Logara/Umuohiagu, a karamar hukumar Ngor...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 19 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari ya ce ba ya jin tsoron faduwa ga...
Wani sananen dan Najeriya da ke da suna Reno Omokri, wanda ke da wata shirin gidan talabijin na bayanin kirista ya aika a yau Litinin, 18...
‘Kwana daya da awowi kadan ga zaben tarayya ta kasar Najeriya, Darakta Janar na ‘Yan Bautan Kasa (NYSC0, Maj. Gen. Suleiman Kazaure, ya jawa ‘yan bautan...