Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 26 ga Watan Yuni, 2019 1. INEC: ‘Yan Takaran Shugaban Kasa Sitin sun yi watsi da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 13 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Muhammadu Buhari yayi gabatarwa ranar Dimokradiyya 12 ga Yuni...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da ribato Matan Aure biyu tare da yara kanana shidda daga hannun ‘yan ta’addan Boko Haram a shiyar kauyan Gwadala, a...
Jami’an tsaron ‘Yan Sandan Bauchi a yau Alhamis, 6 ga watan Yuni 2019 sun kame mutane 55 da ake zargi da kasancewa a fadar da aka...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 6 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaban Kasar Ghana ya ziyarci Buhari A ranar Laraba 5...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 30 ga Watan Mayu, 2019 1. An Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 29 ga Watan Mayu, 2019 1. Ranar Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
Naija News Hausa ta karbi rahoton wani Matashin Fulani mai suna, Yari Inusa, da ya mutu a filin Sharo Gidan yada Labaran nan tamu ta samu...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), ta gabatar da daga ranar yin zaben Gwamnoni ta Jihar Kogi da Jihar Bayelsa zuwa gaba. Naija News...
Masu Maganin Kudi sun kashe wata ‘yar yarinya mai shekaru biyar a cikin kauyen Rikoto na karamar hukumar Zuru, a Jihar Kebbi. Yarinyar, kamar yadda iyayenta...