Matan Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Zainab Shinkafi Bagudu ta bayar da tallafi na kudi kimanin Naira Miliyan N2m ga mutane goma da ke dauke da ciwon...
Kakakin yada yawun Jam’iyyar PDP a Jihar Kebbi, Mallam Ibrahim Omie ya bayyana da cewa babu wanda yaji wata mugun rauni sakamakon dakali da ya fadi...
Ana wata- ga wata: Yan Jam’iyyar PDP sun fadi daga kan Dakali a wajen hidimar rali da Jam’iyyar ta gudanar a Jihar Kebbi. Wannan abin ya...
Naija News Hausa ta ci karo da hotunan wasu matasa da aka ci mutuncin su a Jihar Kebbi Bisa rahoton da aka bayar a bayar a...
Hukumar Jami’an Tsaron ‘yan sandan Jihar Kebbi, sun kama mutane shida da ake zargi yi wa ‘yan mata biyu da wata Matan Aure fyaden dole a...
Wata hadarin Mota da ta faru a ranar Lahadi, 9 ga watan Yuni da ta gabata, a Jihar Sakwato ya tafi da rayuka Shidda. Bisa rahoton...
Kimanin mutane Goma-Shatara suka rasa rayukan su a wata hadarin Motar Bus da ya faru a wata shiya ta karamar hukumar Gwaram, a Jihar Jigawa. A...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu ‘yan Makarantan Kwalejin ‘Sokoto State College of Education’ hade da wasu mutane biyar sun rasa rayukan su...
Naija News Hausa ta gane da wata gobarar wuta da ya kone Shaguna Shidda (6) a Birnin Kebbi ranar Jumma’a da ta gabata. Bisa bincike da...
Kakakin yada yawun Gidan Majalisar dokoki ta Jihar Kaduna, Aminu Abdullahi-Shagali, ya sake lashe kujerar gidan majalisar a karo ta biyu ga zaben Gidan majalisa da...