Farmaki ya tashi a runfar zabe mai lamba 001 da ke a Wad na Chiranci, karamar hukumar Gwale da ke a Jihar Kano a yayin da...
Jam’iyyar APC sun marabci kimamin shugabanan Fulani 66 da wasu ‘yan Arewa da yawar 1000. Jam’iyyar PDP ta rasa wadannan yawar mambobin ne daga Jihar Sokoto...
Zaben gwamnonin Jihar kasa ta bana ya bayyana da zafi da gaske a yayin da Jam’iyyar PDP suka gabatar da azumin kwana biyu da mambobin ta...
Jam’iyyar PDP ta Jihar Kano sun bayyana rashin amincewarsu da sakamakon zaben shugaban kasa ta bana A yayin da hukumar INEC suka sanar da sakamakon kuri’ar...
Muna ‘yan lokatai kadan da fara jefa kuri’a ga zaben shugaban kasa da gidan majalisai ta shekarar 2019, don zaban sabbin shugabannana da za su jagoranci...
Sarkin Jihar Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, yayi kira ga ‘yan siyasan Jihar Kano da cewa su guje wa halin ta’addanci a Jihar don zaman lafiyar...
Daya daga cikin manyan masoyan shugaba Buhari ga zaben 2019, Sani Muhammad Gobirawa ya gabatar da janyewar sa daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar PDP. ‘yan kwanaki...
Hukumar Bincike ga Tattalin Arzikin Kasa (EFCC) sun kame lauyan dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Hukumar sun kame Mista Uyiekpen Giwa...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya shawarci al’ummar kasar Najeriya da fitowa ranar Asabar don zaben dan takaran su. Muna da sani...
Mun samu rahoto a Naija News a yau Litinin da cewa wasu ‘yan ta’adda sun kone Ofishin dan takaran Gwamnar Jihar Kano na Jam’iyyar PDP, Abba...