Wani matashi ya gabatar da yadda wayar Salula ta SAMSUNG ta tashi hallaka shi Wani Matashi mai amfani da wayar salula ta SAMSUNG ya bayyana mugun...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 25 ga Watan Maris, 2019 1. Hukumar EFCC ta gabatar da neman kamun Ayodele Oke da...
A yayin da Malaman gudanar da zabe ke batun tafiya daga Ofishin hukumar INEC zuwa runfunar zaben su, don gudanar da ayukan su a matsayin malaman...
Rahoto ta kai ga Naija News Hausa da cewa ‘yan hari da bindiga a Jihar Bauchi sun sace Malaman zabe hudu. Wannan harin ya jawo tsauracewa...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi rashin darukai 23 ga ‘yan ta’addan Boko Haram a wata sabuwar hari. A yau Jumma’a, 22 ga watan Maris 2019, Naija...
Hukumar kadamar da zaben kasar Najeriya (INEC) a ranar Alhamis da ta gabata sun gabatar da dakatar da sake zaben kujerar gidan majalisa a yankin Agaie...
A ranar Alhamis, 21 ga watan Maris da ta gabata, Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) sun gabatar da Jihohin da za a gudanar da...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zargi Kwamishanan Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Kano, CP Muhammed Wakili da rashin sanin daman sa da kuma nuna...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa ‘yan hari da makami sun hari wasu ‘yan sanda shidda a Jihar Zamfara, sun kashe daya daga cikin...
A wata sanarwa ta yau, Jumma’a, 22 ga watan Maris, an sanar da cewa Gwamnatin Jihar Neja ta kadamar da kashe kudi kimanin naira Biliyan N3.2b...