‘Yan hari da Bindiga sun sace shugaban kadamar da yakin neman zabe na Jam’iyyar APC ta Jihar Edo, Mista Deniss Idahosa da ke taimakawa Mista Dennis...
Allah ya jikan rai! Alhaji Musa, Mahaifin Rabilu Musa da aka fi sani da suna ‘Dan Ibro’, ya rasu a ranar Lahadi 10 ga Watan Fabrairu...
Mun samu rahoto a Naija News a yau Litinin da cewa wasu ‘yan ta’adda sun kone Ofishin dan takaran Gwamnar Jihar Kano na Jam’iyyar PDP, Abba...
Wasu ‘Yan Hari da Bindiga da ba a sani ba sun sace mallaman babban makarantar Jami’a biyu (2) ta Bowen University da ke a garin Iwo, a Jihar...
Kungiyar Zamantakewa ta Musulumman Najeriya (IMN), da aka fi sani da suna ‘Yan Shi’a sun fada da cewa basu da goyon bayan shugaba Muhammadu Buhari ga...
Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa a baya da cewa hidimar ralin shugaban kasa na Jam’iyyar APC da aka yi a Jihar Ogun ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 12 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Kada ku kunyartar da ni, Gwamna Amosun ya roki...
‘Yan tada zama tsaye a Jihar Ogun sun yi wa Jam’iyyar APC jifa da dutse a wajen ralin neman zabe da shugaba Muhammadu Buhari ya je...
A jiya Litnin 11 ga Watan Fabrairun, shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Ogun don gudanar da hidimar neman sake zabe. Abin takaici, An yi wa...
Yau saura kwanaki 6 ga zaben shugaban kasa, Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Kwara don gudanar da hidimar yakin neman zaben, 2019. Muna da sani...