Shugaban Kungiyar ‘Yan Biafra, Nnamdi Kanu zai yi gabatarwa daga kasan Israila Mazi Nnamdi Kanu, sananen shugaban yan Biafra ya yi alkawarin gabatar da tabbatacen shaida...
Kuma baku fi gaban hukunci ba, Buhari ya fada wa Jami’an tsaron Yan Sandan Najeriya Shugaba Muhammadu Buhari a wata gabatarwa da ya bayar ta wurin...
Ba kawai harin yan ta’adda ke daukan rai ba, ko hatsarin mota ko kuwa wata kamun wuta, harma rashin samun isashen abinci kai sa mutum ya...
Idan har dan takar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku ya hau mulki a Najeriya, zai raba kasar biyu Babban Shugaban kungiyar Miyetti Allah a Jihar Benue,...
Wata Muguwar farmaki da ta dauki rayukan mazauna 25 a wata yankin ta Jihar Zamfara Mahara sun kai wata sabuwar hari a kauyuka biyu ta yankin...
Yan Kungiyar HISBA a Jihar Kano sun kama wasu ‘Yan Mata Goma sha daya 11 da zargin shirin yin aure na jinsi daya, watau Mace-da-Mace. Wannan...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 21 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Dakatar da shugaban kwamitin bincike, Okoi Obono-Obla- Yan Majalisa su...
An kame wani mai suna Umar wanda ‘Yan Sanda suka zarge shi a matsayin babban kwamandan Boko Haram a jiya a garin Legas Abdulmalik Umar, wani ...
Farfesa Ishaq Oloyede, Shugaban Hadadiyar Jarabawa ta Jakadanci (JAMB) ya bayyana cewa za a fitar da Fam na rajista don Jarabawan (JAMB/UTME) da aka saba yi...
A ranar Laraba da ta gabata, wasu mutane uku sun kone kurmus da wuta a sanadiyar wata hatsarin mota da ta faru a wata Gidan mai...