Gwamnan Jihar Kano, Gwamna Abdullahi Ganduje ya nada Ali Makoda a matsayin ‘Chief of Staff’ (Babban Jami’in Kadamar da Tsari a Jihar). A ganewar Naija News Hausa,...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda wata gidan sama mai jeri Uku ya rushe da mutane 12 da raunuka a Jihar Legas. Bisa rahoton da...
Hukumar Jami’an tsaron Najeriya ta gabatar da ranar da zasu gudanar da jarabawa ga masu neman aikin tsaro 210,150 da aka gayyata ga jarabtan shiga aiki...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 27 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari da shugaban Majalisar Dattijai sun gana a Aso...
Naija News Hausa ta karbi sabuwar rahoto da harin Boko Haram a shiyar Ngamgam Bisa rahoton da aka bayar ga manema labarai, ‘yan ta’addan Boko Haram...
Wasu ‘Yan Hari da Bindiga da har yanzu ba a gane da su ba, a ranar Talata da ta gabata sun sace kimanin mutane 28, matafiya...
Shugaban Majalisar Dattijai, Dokta Ahmad Lawan, ya ce babu wani wata kari ko albashin boye ga ‘yan majalisar dokokin kasar kamar yadda aka zayyana a wasu...
Farmaki ya tashi a ranar Talata, 25 ga watan Yuni da ta wuce tsakanin ‘yan Tiv da Jukuns a kauyan Rafinkada ta karamar hukumar Wukari, Jihar...
A ranar Talata, 25 ga watan Yuni 2019 da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari a birnin Abuja, ya gabatar da Dakta Thomas John a matsayin sabon...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 26 ga Watan Yuni, 2019 1. INEC: ‘Yan Takaran Shugaban Kasa Sitin sun yi watsi da...