Naija News Hausa ta ci karo da hotunan wasu matasa da aka ci mutuncin su a Jihar Kebbi Bisa rahoton da aka bayar a bayar a...
Shugaba Muhammadu Buhari ya samu yabo da karramawa daga Mataimakin sa, Yemi Osinbajo, kan saurin sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2020 zuwa doka. Kamfanin dilancin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Talata, 17 ga watan Disamba 2019, ya sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2020 a cikin doka. Naija News ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 18 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Sanya Hannu a kan Kasafin Kudi na...
Babbar kotun jihar Kano ta amince da baiwa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abdullahi Ganduje ikon cire duk wani sarki a cikin a bisa tsarin doka. Mai...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya cika shekara 77 a yau Talata, 17 ga watan Disamba 2019, ya ba da sanarwar cewa ba zai fifita ko...
Mai martaba Sarkin Bauchi, Dakta Rilwanu Adamu, ya gargadi iyaye game da tura da tilasta wa ‘yan mata masu kananan shekaru cikin aure. Sarkin Ya bayar...
Wasu ‘Yan bindiga wadanda ake kyautata zaton ‘yan fashi ne, sun afkawa garin Ganye da ke karamar Hukumar Ganye na jihar Adamawa a safiyar Talata sannan...
Femi Adesina, mai ba da shawara na musamman kan kafafen yada labarai ga Shugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana tattaunawar da ya yi da gwamnan jihar Kaduna,...
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta aika wa mijinta da sakon taya shi murnar cikar sa shekaru 77 da haihuwa. A yau Talata, 17 ga watan...