Rukunin Rundunar Sojojin Najeriya ta “Operation Harbin Kunama III” sun sanar da cin nasara da kame wani mai samar da Makamai ga ‘yan hari da makami...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, da kuma dan takaran kujerar shugaban kasa ga zaben 2019 a karkashin Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana da cewa lallai zai...
Jam’iyyar shugabancin kasa, APC ta Jihar Rivers tayi babban rashi a yayin da wasu mahara da bindiga da ba a san dasu ba suka kashe wani...
Wata hadarin Jirgin Ruwa ta dauke rayukar mutane 3 a shiyar kauyan Tudun Wada, wata karamar hukuma a Jihar Kano. Naija News ta fahimta da cewa...
Naija News ta gane da wani Tsoho da aka sanar da ke yiwa kananan ‘yan makarantan Sakandiri biyu fyade a yankin Isogbo ta Jihar Osun. An...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 10 ga Watan Mayu, 2019 1. Shugaba Buhari ya nada Emefiele a matsayin sabon Gwamnan Banking...
Shahararen Edita, Mai Kwamedin, dan Wasan Kwaikwayo, Ali Muhammad Idris, da aka fi sani da suna Ali Artwork na cikin mawuyacin hali, yana kwance da rashin...
Daya daga cikin Kyakyawan ‘yan Matan Kannywood, Bilkisu Shema ta fito da yin bayani game da wata bidiyon da ya mamaye ko ta ina a layin...
Hukumar Samar da Wutan Lantarki ta Yankin Birnin Tarayyar Najeriya (AEDC) Abuja zata fuskanci duhu kan rashin wutan lantarki, hade da Jihohin da ke hade da...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya gabatar da kara Kujerar Sarauta Biyar (5) a Jihar Kano....