Naija News Hausa ta gano wata sabuwar rahoto da cewa daya daga cikin Shahararun ‘yan shirin wasa fim a Kannywood, Hadiza Gabon tayi fada da wata a...
Hukumar Jami’an ‘yan sandan Jihar Ogun ta kalubalanci masu rubuta jarabawan shiga makarantan jami’a da janye wa halin makirci da satar ansa ga hidimar jarabawan da...
An bayar da dama ga Jam’iyyar adawa (PDP) ta Jihar Kano don kadamar da binciken ga kayaki da takardun da Hukumar INEC tayi amfani da ita...
A yau Talata, 9 ga watan Afrilu, Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Sokoto sun gabatar da kame wasu ‘yan ta’adda da suka gunce wa wani mutumi...
Biodun Olujimi, Sanatan da ke Wakiltan Kuducin Jihar Ekiti, ta bayyana da cewa ba za ta janye daga Jam’iyyar dimokradiyya (PDP) ba saboda ka’idodin ta da...
Hukumar ‘yan Sandan Najeriya da ke a Karamar Hukumar Kankara ta Jihar Katsina sun gabatar da wata hari da mahara da makami suka kai a kauyan...
Naija News Hausa ta karbi sabon rahoto da cewa Fulani Makiyaya sun kai sabon hari a yankin Kajuru ta Jihar Kaduna da kashe kimanin mutane fiye...
Hukumar Kare Dama da Tsaron Al’umma, NSCDC ta Jihar Neja ta samar da Jami’an tsaron su guda 39 ga Hukumar Kadamar da Jarabawan shiga babban Makarantar...
Harin da Barayi suka kai a wata Bankin Ajiyar kudi ta Jihar Ondo ya bar mutane da yawa da raunukar harbin bindiga da kuma dauke rayukan...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 9 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugaba Buhari ya yi gabatarwa a wajen hidimar Taron Zuba...