Connect with us

Labaran Najeriya

Kalli lokacin da Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci kasar Jordan

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Jordan tare da wasu Manyan shugabannan kasar Najeriya bisa wata gayyata da aka yi wa shugaban.

Bisa sanarwa da aka bayar daga layin yanar gizon Gwamnatin Tarayya, an  gabatar da cewa shugaban zai ziyarci kasar ne don wata hidimar tattunawa akan tattalin arzikin kasa da aka gayyace shi don kadamar da wata gabatarwa a wajen taron.

An kuma bayyana da cewa shugaban, bayan sun kamala tattaunawa ta kasar Jordan, zai haura gaba zuwa kasar Dubai don wata ganawa kuma.

Kalli lokacin da shugaban ya halarta daga jirgin sama;

Karanta wannan kuma: Kalli wani Magidanci da ke sana’ar sayar da Fanke