Connect with us

Uncategorized

Kannywood: Ana wata ga Wata, Rikici ya barke tsakanin Naburaska da Hadiza Gabon

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00
Naija News Hausa, Labaran Hausa, Labaran Kannywood, 'Yan Wasan Kwaikwayo, Kannywood, Hausa Films, Hadiza Gabon, Naburaska

Mun ruwaito a Naija News Hausa a shafin Nishadarwa da cewa Amina Amal tayi karar Hadiza Gabon da bukatar ta da biyan kudi naira Miliyan Biyar da kuna rokonta da shaidun cewa ba zata kara ba.

Sai gashi kuma a yau mun gano da rahoton cewa sabuwar rikice ya tashi tsakanin Gabon da Naburaska.

Kalli bidiyon sanarwan a kasa kamar yadda aka rabar a layin nishadarwa ta Kannywood.

Karanta wannan kuma: Mai Martaba, Sarki Muhammad Sanusi II, Sarkin Kano ya nada wani dan Chana a matsayin wakilin ‘yan Chana da ke a Jihar.