Uncategorized
Kannywood: An gabatar da Takardan Sulhu Tsakanin Naburaska da Hadiza Gabon
0:00 / 0:00
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya cewa Babban kotun majistare ta Jihar Kano ta bada umarnin kame ‘yar shirin fim a Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon.
Kotun ta bada umarnin gaugawa ne ga kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano, Mohammed Wakili da kame Hadiza akan zargin cewa ta kaurace wa kirar da kotun tayi gareta.
An gabatar a yau a shafin yanar gizon Twitter na Kannywood da Takardan sulhu tsakanin Mustapha Naburaska da Hadiza Gabon.
Kalli sanarwan a kasa;
Takardar kotu, na sulhu da janye kara tsakanin Mustapha Naburaska da Hadiza Gabon pic.twitter.com/qu39BIiZ75
— kannywood Empire (@KannywoodEmp) May 22, 2019
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.