Ciyaman na Jam’iyyar APC a Jihar Abia, Donatus Nwankpa da muka sanar a Naija News Hausa kwanan baya ya samu yancin sa. Mun sanar a baya...
Tulin jama’ar Jihar Abia sun marabci shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a yayin da ya ziyarci jihar a ranar jiya, Talata 29 ga Watan Janairu 2019....
Mun sami rahoto a Naija News da cewa ‘yan hari da bindiga sun sace Ciyaman na Jam’iyyar APC na Jihar Abia. Ganin irin wannan abin bamu...
A yayin da zaben tarayya ke gabatowa, Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci jihohin kasar guda biyu a yau don yakin neman sake zabe. Ziyarar da shugaban...
Kakakin yada yawun Majalisar Wakilai, Hon Femi Gbajabiamila ya gabatar da Ado Doguwa, dan majalisa da ke wakilcin Jihar Kano a karkashin Jam’iyyar APC, a matsayin...
Gwamnan Jihar Yobe ya kara Mata guda bisa biyu da yake da su a da Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa sabon gwamnan Jihar...
A ranar jiya Talata, 12 ga Watan Maris 2019, Rundunar Sojojin Operation Sharan Daji sun gabatar da kashe ‘yan ta’adda kamanin mutum 55 da kuma kubutar...
Mun samu rahoto a Naija News da cewa wasu ‘yan hari da bindiga sun kashe ciyaman na Jam’iyyar APC da ke a Jihar Benue, Mista Boniface...
Mun samu rahoto yanzun nan a Naija News Hausa da cewa an sace ciyaman na Jam’iyyar APC na yankin Demsa, Jihar Adamawa. Bayan wasu hare-hare da...
Bayan da Gwamna Ben Ayade na jihar Kuros Riba ya gurɓatacce daga jam’yar PDP zuwa APC, ana jitajitan wani gwamna a jam’iyar adawa da shirin koma...