‘Yan Bindiga Sun Sace Wani Darakta, Firinsifal da Dalibai 3 A Jihar Adamawa

Wasu ‘yan bindiga da ake zaton su da matsayin ‘yan garkuwa sun sace Daraktan ma’aikatar shari’ar jihar Adamawa, Barista Samuel Yaumande, da wani Firinsifal na Makarantar Sakandiri da wasu mutane 3 a Sangare, kusa da Jami’ar Fasaha ta Modibbo Adama (MAUTECH) a Yola. A cewar wata majiya, ‘yan bindigar sun mamaye gidan Daraktan ne a […]

Mahara Da Bindiga Sun Sace ‘Yan Sanda Biyu A Jihar Adamawa

Alhaji Ahmadu Dahiru, Shugaban Hukumar Kula da Canji, karamar hukumar Mubi ta kudu a Adamawa, ranar Asabar ya ce wadanda ake zargi sun sace wasu ‘yan sanda biyu sun kuma sace mutane bakwai a karkarar. Bisa hirar Dahiru da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN) a Gyela, ya ce; lamarin ya faru ne a kan hanyar […]

Mahara da Bindiga sun sace Magatakardan Jihar Adamawa

Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa mahara da makami sun sace babban magatakardan Jihar Adamawa. Bisa rahoton da wani dan uwa ga wanda aka sace, ya bayar ga manema labarai da cewa an sace Mista Emmanuel ne a wata munsayar harsasu da ‘yan fashi a safiyar ranar Laraba da ta wuce a gidansa da ke […]

Sojojin Najeriya sun harbe Mutane 2 a wata Zanga-Zanga a Jihar Adamawa

An harbe mutane biyu a wata farmaki da ya tashi a yayin da tulin mutane ke wata zanga-zanga a shiyar Gurin, a karamar hukumar Fufore ta Jihar Adamawa. Naija News Hausa ta gane da cewa mutanen yankin sun fita zanga-zangar ne akan rashin amincewa da hana amfani da babura da aka gabatar a Jihar. Da […]

Hukumar INEC ta gabatar da sabon Gwamnan Jihar Adamawa

Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa, INEC ta gabatar da dan takaran kujeran Gwamnan Jihar Adamawa daga jam’iyyar PDP, Hon. Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin mai nasara ga tseren zaben Gwamnan Jihar da aka yi a ranar Alhamis da ta gabata. INEC a jagorancin Babban Malamin Zaben da ke wakilcin zaben Jihar, Farfesa Andrew Haruna […]

INEC ta gabatar da ranar da za a kamala zaben Jihar Adamawa

Hukumar Gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) ta gabatar a yau da ranar da zata kamala zaben Jihar Adamawa. Mun ruwaito a baya a Naija News Hausa da cewa Kotun Koli ta bada dama ga Hukumar INEC don ci gaba da hidimar zaben Jihar Adamawa. Hukumar ta gabatar da ranar Alhamis, 28 ga watan Maris […]

Kotu ta bayar da dama ga Hukumar INEC don kamala zaben Jihar Adamawa

Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa Kotun Koli ta hana Hukumar INEC da ci gaba da hidimar zaben Jihar Adamawa akan wata kara da Kotun ke yi ga zaben Jihar. A yau Talata, 26 ga watan Maris 2019, Alkali Abdulaziz Waziri daga Kotun Koli ta Jihar Yola, babban birnin Jihar Adamawa, ya […]

Rundunar Sojoji sun yi ganawar wuta da Boko Haram a Jihar Adamawa

Rundunar Sojojin Najeriya da ke yankin Adamawa sun yi ganawar wuta da ‘yan ta’addan a daren ranar Litini da ta gabata, sun kuma ci nasara da yaki da ‘yan ta’addan. Daraktan yada labarai ga rundunar sojojin, Col Sagir Musa ya bayar ga manema labarai da cewa rundunar bayan wata kirar gaugawa aka samu daga ‘yan […]

‘Yan Boko Haram sun kashe Ali Kirim, Mai anguwar Gubla, a Jihar Adamawa

Rundunar Sojojin Najeriya da ke tsaro a yankin Madagali sun yi ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Madagali ta Jihar Adamawa har sojojin sun kashe daya daga cikin ‘yan ta’addan. Ganawar wutar ya dauki tsawon awowi biyu ne tsakanin Rundunar Sojoji da ‘yan ta’addan kamin dada sojojin suka sha karfin su. Kamar […]