Mun ruwaito a baya a nan Naija News Hausa da cewa Ali Nuhu, shahararren dan shirin wasan fim na Hausa ya kai ga karin shekaru. Bayan...
A ranar Lahadi, 17 ga watan Maris da ta gabata, shugabancin kasa ta mayar da martani game da zancen cewa watakila shugaba Muhammadu Buhari zai taimakawa...
A jiya ranar Lahadi, 17 ga watan Maris 2019, wuta ya ci wata anguwa a Jihar Delta inda ya kone a kila gidaje kusan 20 da...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi sabuwar rashi a yayin da ‘yan hari da makami suka kashe daya daga cikin kwamandan sojojin kasar a Jihar Bauchi. ‘Yan...
Abin takaici, wani mai suna Lukman ya gunce hannun wata mata mai shekaru 60 a yankin Omu-Aran ta Jihar Kwara, a ranar Asabar da ta gabata. An...
A ranar Asabar da ta gabata, ‘yan hari da makamai sun sace, Godwin Aigbe, sarki da ke shugabancin yankin Enogie ta Ukhiri da ke karamar hukumar...
Hukumar Jami’an ‘yan sandan Jihar Kaduna a ranar Lahadi da ta gabata sun yi barazanar cewa zasu kame ‘yan ta’addan da ke kai hari a yankunan...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu ‘yan hari da bindiga da ba a gane da su ba sun sace Hajiya Hauwa...
Yusuf Buhari, Yaron shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya karbi takardan kamala bautar kasa (NYSC) ta shekara daya. Naija News Hausa ta gane da cewa Yusuf...
Yau Jumma’a, 15 ga watan Maris, wasu ‘yan hari da bindiga sun kai farmaki a wata Masallacin Jumma’a ta kasar waje, birnin New Zealand inda aka...