Bishop na Zariya Diocese (Anglican Communion), Rt Rev Abiodun Ogunyemi ya yi ikirarin cewa gwamna Nasir el-Rufai na jihar Kaduna ba zai taba ci nasara ga...
Sanata Enyinnaya Abaribe ya mayar da martani game da dokar mutuwa ta hanyar rataye wanda ke a kunshe cikin wata sabuwar tsarin da Majalisar Dattawa ke...
Wasu da ake zargin su da zama ‘yan fashi da makami sun kaiwa motar ‘yan sanda hari da aska masa wuta a cikin garin Kaduna Lamarin...
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tayi Allah wadai da kudirin da majalisar dokoki ke gabatarwa na kudurin kisa ta hanyar rataye ga masu yada kalaman kiyayya,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 14 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Atiku/Buhari: Kotun Koli ta Gabatar da Ranar Bayyana Dalilin Watsi...
Gwamnan jihar Kogi, Mista Yahaya Bello ya samu amincewar nera miliyan goma din da ya nema daga gwamnatin tarayyar kasa. Shugaban Majalisar Dattawar, Mista Ahmed Lawan...
Shahararran Tsohon dan wasan kwallon kafa na Barcelona da Valencia, David Villa ya sanar da cewa ya yi ritaya daga buga kwallon kafa. Dan wasan kafar...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda Gobara ta kame ofishin Sakataren dindindin na gidan gwamnatin jihar Neja, sakamakon hadewar wayar wutar lantarki. Rahoto ya bayar...
Rahoto da ke isa ga Naija News Hausa ya bayyana da cewa an gano wani yaro dan shekaru 11 da aka sace a jihar Kano a...
Naija News ta ruwaito a Manyan Labaran Jaridun Najeriya ta ranar Laraba da cewa Ma’aikatar hukumar tsaron kasa (DSS) sun harba tiyagas da bindiga don tarwatsa...