Rahotanni da suka iso ga Naija News ya bayyana da cewa an kona sakatariyar Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), da ke Lokoja, babban birnin jihar Kogi....
Jaruma a shirin fim na Hausa, Aisha Humairah ta bayyana gaskiya a fili a cikin wata bidiyo da ta rabar a faifan sada zumunta, inda ta...
A ranar 10 ga Nuwamba, watau Lahadin da ta gabata, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi musulman kasar nan da su nisanci munanan ayyukan da suka...
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, a ranar Asabar din da ta gabata a yayin wata gabatarwa ya nemi a jefa iyayen yaran da...
Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar a ranar Lahadin da ta gabata ya bukaci Musulmai da su yi amfani da addini don tabbatar da kauna, kwanciyar...
Wani faifan bidiyo da kamfanin dilancin labarai ta Naija News Hausa ta gano a layin sada zumunta ya nuna lokacin mutanen Kogi suka kunyatar da Gwamna...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 11 ga Watan Nuwamba, 2019 1. 2023: Falana Ya zargi Buhari da Shiryawa Batun Neman Takara...
Abin Mamaki da Tausayi a yayin da Karamar Yarinya ke Kwanci da Maza 15 a Kowace Rana Naija News Hausa ta ci karo da labarain wata...
Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Neja ta bayyana yadda suka kama wasu mutane biyu da ake zargi da aikata kisan gilla wanda ya yi sanadiyar mutuwar...
Cizon Sauro ya dauke Rayuka akalla 29 a Jihar Bauchi An ruwaito a labarai da cewa Cutar zazzabin cizon sauro, wata cuta mai saurin yaduwa sakamakon...