Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo a yau Alhamis, 19 ga watan Disamba 2019 ya jagoranci taron Kwamitin Tattalin Arzikin Kasar (NEC). Naija News ta tattaro da...
Tsohon Mataimakin Shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya taya tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki murnar cika shekara 57 da haihuwa. Atiku wanda ya yi amfani...
Majalisar Wakilan Amurka ta gurfanar da Shugaban Amurka Donald Trump saboda cin zarafin iko da toshewar Majalisa. Naija News ta ba da rahoton cewa, Majalisar Wakilai...
Wasu ‘yan bindiga da ake zato da zaman ‘yan fashi sun sace wani farfesa na sashen Fishery na Jami’ar Fasaha ta Moddibo Adama (MAUTECH), Yola, Kayode...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 19 ga Watan Disamba, 2019 1. An Tsige Shugaba Donald Trump Majalisar Wakilan Amurka ta gurfanar...
Sanata Benjamin Uwajumogu, Sanata mai wakiltar mazabar Arewacin Imo a majalisar dattijan Najeriya ya rasu. Naija News ta rahoto cewa Sanata Uwajumogu ya fadi ne cikin...
Kotun koli, a ranar Laraba, 18 ga watan Disamba 2019 ta amince da zaben Abdullahi Sule a matsayin gwamnan jihar Nasarawa. Kwamitin mutane bakwai karkashin jagorancin...
‘Yan sanda a jihar Jigawa sun gano gawar wani mutum dan shekaru 25 da aka bayyana shi da suna Idrith Musa tare da iske an cire...
Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari ya rantsar da matar Ministan kwadago da aiki, Dr (Misis) Evelyn Ngige da wasu mutane takwas a matsayin sabbin Sakatarorin Dindindin...
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da shirinta na gina masallacin Juma’a 90 inda al’umma zasu rika yin salla biyar na kowace rana. Hakan ya bayyana ne...