Wasu barayi biyu sun fada ga hannun matasa a Jihar Benue An gabatar da cewa wasu matasa da ke a karamar hukumar Akerior Ushongo ta Jihar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 5 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugabancin kasa ta gabatar da alkawalai da shugaba Buhari yayi...
A yau Alhamis, 4 ga watan Afrilu 2019, Hukumar Kashe Yaduwar Gobarar Wuta ta Jihar Gombe sun gabatar da ribato rayukan mutane kusan 426 a wata...
An gabatar a yau da cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Dubai don halartan wata zaman tattaunawa akan tattalin arzikin kasa da za a yi...
Hukumar Jami’an Tsaro ta Jihar Kwara sun gabatar da cewa wani mutumi da ake dubin shi da tabuwar kwakwalwa, ya kashe daya daga cikin ofisan tsaron...
Naija News Hausa ta gano hoton wani mutumi da ke sana’ar sayar da fanke a Kuducin kasar Najeriya. Rayuwa kan zama da matsala sosai wasu lokatai,...
Bisa bincike, Naija News Hausa ta gane da cewa ‘yan sandan sun yi ganawar wutan ne a yayin da wasu barayi biyar suka fada wa wata...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 4 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugaba Buhari ya gabatar da bacin rai game da kisan...
Gwamnatin Jihar Zamfara, a jagorancin Gwamna Abdulaziz Yari, sun gabatar da dokar zama daki rufe a yau Laraba, 3 ga Watan Afrilu 2019 na tsawon awowi...
Naija News Hausa ta samu sabon rahoto da cewa takardu da kayakin ‘yan bautan kasa da ke a Sansanin NYSC ta Jihar Sokoto ya kame da...