A yau Laraba, 3 ga watan Afrilu 2019, Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasa, INEC ta Jihar Kano ta baiwa Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar...
Kotun Kara ta Jihar Katsina ta saka wani mutumi mai shekaru 25 ga Kurku da zargin yiwa diyar Makwabcin sa mai shekaru goma shabiyu ciki. Naija...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo a kasar Senegal. Mun ruwaito a baya a Naija News Hausa da cewa shugaba...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 3 ga Watan Afrilu, 2019 1. Majalisar Dattijai sun gabatar da yadda za su tafiyar da...
Naija News Hausa ta samu sabon rahoto da cewa Jigon Jam’iyyar APC a Jihar Kebbi, Alhaji Faruku Umar Dan Tabuzuwa da Matarsa, Hajiya Nasara Faruku sun...
Hukumar Kashe Yaduwar Wuta (Fire Service) ta Jihar Kano sun gabatar da gano wani dan saurayi mai shekaru 20 cikin wata korama a yayin da ruwa...
A yau Talata, 2 ga watan Afrilu, A killa mutane biyu sun kone da wuta kurmus a wata hadarin Motar Tanki da ke dauke da Man...
Haddadiyar Hukumar Tafiyar da Jarabawan shiga Makarantan Jami’a Babba (JAMB), ta sake ranar da za a fitar da takardan shiga jarabawan JAMB ta shekarar 2019/2020. Mun...
Jam’iyyar APC sun mayar da martani ga Jam’iyyar Adawa (PDP) da Sanata Bukola Saraki akan hidimar zaben shugaban gidan Majalisar Dattijai. Mun ruwaito a baya a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 2 ga Watan Afrilu, 2019 1. Hukumar INEC ta cigaba da kirgan Zaben Jihar Rivers Hukumar...