Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 16 ga Watan Oktoba, 2019 1. Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Kwadagon Kasar ta kai ga Karshen...
Rahoto da ke isowa ga Naija News Hausa ya bayyana da cewa rundunar Sojojin Sama ta Najeriya (NAF) sun rushe wata rukunin ‘yan Boko Haram da...
Naija News ta karbi rahoton sabuwar harin mahara da bindiga a hanyar Abuja, ranar Litini da ta gabata. Rahoton ya bayar da cewa kimanin mutane 9...
Hukumar hana sha da Fataucin Miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta sanar da kama akalla mutane 21 da ake zargi da samar da magunguna ga ‘yan...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 27 ga Watan Satumba, 2019 1. Gwamnatin Tarayya zata Sake Tsarin Karancin Albashin Ma’aikata Gwamnatin Tarayya...
‘Yan ta’addar Boko Haram a daren ranar Alhamis da ta gabata, sun kai hari kan ayarin motocin gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, a yayin da yake...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 4 ga Watan Satunba, 2019 1. Xenophobia: Shugaba Buhari ya aika da Wakilai na musamman zuwa...
Mahara da bindiga a daren ranar Talata da ta gabata sun kai hari a wasu kauyukan da a yankin karamar hukumar Konduga ta jihar Borno. Bisa...
Rundunar Sojojin Najeriya da ke tsaro a Jihar Kaduna sun ci nasara da kashe daya daga cikin ‘yan hari da bidiga da ke damun Jihar, a...
Wani Jami’in Sojan Najeriya ya rasa ransa a wata Bam da ‘yann ta’adda suka haka a Chibok. A ranar Alhamis da ta gabata, wata rukunin darukan...