Rundunar Sojojin Najeriya da ta Kamaru sun yi nasara da kashe ‘yan ta’addan Boko Haram 27 a wata ganawar wuta. Naija News ta samu tabbacin hakan...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa wasu ‘yan matan Boko Haram biyu sun fashe da Bam a yayin da suke kokarin isa wata shiyya...
Kimanin mutane biyar suka rasa rayukan su a wata sabuwar harin ‘yan kunan bakin wake da aka yi a Maiduguri ta Jihar Borno a karshen makon...
Uban Leah Sharibu, daya daga cikin yaran makarantar Dapchi da ‘yan ta’addan Boko Haram suka sace a baya, ya kamu da ciwon bugun jini. Naija News...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 8 ga Watan Afrilu, 2019 1. Gwamnatin Tarayya ta dakatar da haƙa ma’addinai a Jihar Zamfara Gwamnatin...
Tsakanin shekarar 2012 har zuwa yanzun nan, Rundunar Sojojin Najeriya sun yi ta gwagwarmaya da ‘yan ta’addan Boko Haram a Jihohin kasar Najeriya, musanman Arewacin kasar....
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi rashin darukai 23 ga ‘yan ta’addan Boko Haram a wata sabuwar hari. A yau Jumma’a, 22 ga watan Maris 2019, Naija...
An kame wata yarinya mai shekaru goma sha ukku (13) da aka gane da bama-bamai a Jihar Borno. Rahoto ya bayar da cewa an kame yarinyar...
Kakakin yada labarai ga Rundunar Sojojin MNJTF (Multinational Joint Task Force) ta yakin N’Djamena, a Chadi, Colonel Timothy Antigha, ya bayar ga Naija News da cewa...
A yau Lahadi, 10 ga watan Maris 2019, wani dan kunar bakin wake ya hari yankin Shuwa da ke a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa...