A ranar Jumma’a da ta gabata, ‘yan awowi kadan da soma zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai, ‘yan ta’addan Boko Haram sun yi wa Gwamnat...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 20 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Dalilin da ya sa ban amince da Buhari game...
Wasu ‘yan kunar bakin wake da ake zargin su da zama mamba ‘yan ta’addan Boko Haram sun kai farmaki a wata Masallaci da ke a shiyar...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi wata ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a ranar Asabar da ta gabata a Jihar Yobe. Mun samu tabbacin cewa...
Rundunar Sojojin Najeriya da ke tsaro a yankin Madagali sun yi ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Madagali ta Jihar Adamawa har sojojin...
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya mayar da martani ga zancen jita-jita da ake yi game da cewa Shugaba Muhammadu Buhari na shirin mayar...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya yi wa Al’ummar Jihar Borno Alkawali tsaro. A ranar Laraba, 6 ga Watan Fabrairu da...
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wata sabuwar hari a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa a daren ranar Litinin da ta gabata. Sun fada wa...
A ranar Asabar da ta gabata, Rundunar Sojojin Najeriya sun hau ‘yan Boko Haram da hari har sun kashe mutum hudu daga cikin su. Ganawan wutar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 28 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Buhari ta mayar da Martani ga US, UK,...