A yayin da Malaman gudanar da zabe ke batun tafiya daga Ofishin hukumar INEC zuwa runfunar zaben su, don gudanar da ayukan su a matsayin malaman...
Hukumar kadamar da zaben kasar Najeriya (INEC) a ranar Alhamis da ta gabata sun gabatar da dakatar da sake zaben kujerar gidan majalisa a yankin Agaie...
A ranar Alhamis, 21 ga watan Maris da ta gabata, Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) sun gabatar da Jihohin da za a gudanar da...
A yau Alhamis, 21 ga watan Maris, Hukumar gudanar da zaben kasar Najeriya (INEC) ta gabatar da yadda zasu tafiyar da zaben Jihar Bauchi. Hukumar ta...
Dan takaran kujerar shugaban kasa daga jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gabatar da sakamakon kuri’un zaben shugaban kasa kamar yadda take a kwanfutan hukumar gudanar da...
Dan takaran kujerarar Shugaban Kasa daga Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yayi barazanar cewa ya fiye shugaba Muhammadu Buhari da kuri kimanin Miliyan daya da dari...
A ranar Jumma’a da ta gabata, ‘yan hari da makami sun sace wani malamin zabe a Jihar Jigawa. Mista John Kaiwa, Shugaban Ilimin Fasaha na Hidimar...
Kotun koli ta Abuja, babban birnin Tarayya ta hana Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) da gabatar da sakamakon zaben Jihar Bauchi. Kotun ta umurci...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 15 ga Watan Maris, 2019 1. Kotun kara ta bayar da dama ga Shugaba Buhari...
Hukumar Gudanar da Zaben Kasa (INEC), ta gabatar a baya da cewa zata bayar da takardan komawa ga shugabanci ga ‘yan gidan majalisa a ranar Alhamis....