Hukumar Gudanar da Hidimar Zabe ta Kasa (INEC), a yau Juma’a ta fara rabas da kayakin zabe don zaben Gwamnonin Jihar Bayelsa. Ka tuna da cewa...
‘Yan Sa’o’i kafin zaben gwamna ta ranar asabar a jihar Kogi, El-Rufai ya nemi afuwa ga al’ummar jihar don yafewa gwamna Yahaya Bello wanda ke neman...
Gwamnan jihar Kogi, Mista Yahaya Bello ya samu amincewar nera miliyan goma din da ya nema daga gwamnatin tarayyar kasa. Shugaban Majalisar Dattawar, Mista Ahmed Lawan...
Rahoto da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a yau Talata, 12 ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 11 ga Watan Nuwamba, 2019 1. 2023: Falana Ya zargi Buhari da Shiryawa Batun Neman Takara...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 1 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Isa Makka Don Umrah Shugaban kasar Najeriya,...
Kotun koli ta tabbatar da zaben Muhammadu Buhari a matsayin Shugaban kasar Najeriya tare da yin watsi da karar da dan takaran shugaban kasa Atiku Abubakar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 10 ga Watan Oktoba, 2019 1. Majalisar dattawan Najeriya sun muhawara kan kasafin kudin shekarar 2020...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 8 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Shawarci Al’ummar Kasa da Zuba jari ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 7 ga Watan Oktoba, 2019 1. An zabi Buhari ne don ya gyara kurakuran da PDP...