Kimanin mutane 28 da aka bayyana a matsayin dangi daya ne aka ba da rahoton cewa sun kone kurmus fiye da gane wa a ya yi...
Abin bakin ciki ne a ranar Lahadin da ta gabata ga daliban Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke Bauchi, a lokacin da gobara ta tashi a...
Naija News Hausa ta karbin rahoton cewa kimanin mutane 16 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar amai da gudawa a cikin jihar Bauchi ‘yan kwanakin nan....
Jami’an tsaro sun kame wani mutumi da aka bayyana sunan sa da Bashar Haruna, da zargin kwanci da wata karamar yarinya mai shekaru 11 ga haifuwa,...
Dan takaran kujerar Sanata a Jihar Bauchi a karkashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Garba Dahiru, tare da wasu ‘yan gidan Majalisar Wakilai hudu da Kotun Koli ta...
Kungiyar Miyyeti Allah Cattle Breeders Association (MACBAN) ta Jihar Bauchi sun yi kirar kula ga Jami’an tsaron kasar Najeriya. Naija News Hausa ta gane da cewa...
A yau Talata, 2 ga watan Afrilu, A killa mutane biyu sun kone da wuta kurmus a wata hadarin Motar Tanki da ke dauke da Man...
A karshe, bayan gwagwarmaya da jaye-jaye akan zaben kujerar gwamnan Jihar Bauchi; Hukumar gudanar da zaben kasar Najeriya (INEC), a yau Talata, 26 ga watan Maris...
Rahoto ta kai ga Naija News Hausa da cewa ‘yan hari da bindiga a Jihar Bauchi sun sace Malaman zabe hudu. Wannan harin ya jawo tsauracewa...
A yau Alhamis, 21 ga watan Maris, Hukumar gudanar da zaben kasar Najeriya (INEC) ta gabatar da yadda zasu tafiyar da zaben Jihar Bauchi. Hukumar ta...