Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da cewa fiye da mutane 20 wasu ‘yan kunar bakin wake suka kashe da tashin bam a wata gidan kallon wasa...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da ribato Matan Aure biyu tare da yara kanana shidda daga hannun ‘yan ta’addan Boko Haram a shiyar kauyan Gwadala, a...
Hukumar Tsaro Civil Defence Corps (NSCDC) da ke a Jihar Borno, a ranar Laraba 5 ga watan Yuni ta sanar da kame wani mutumi mai suna...
Rukunin Rundunar Sojojin Najeriya ta Operation LAFIYA DOLE sun gabatar da ribato mata 29 hade da ‘yan yara 25 a wata kangin ‘yan ta’addan Boko Haram...
Boko Haram sun kai sabuwar hari a Jihar Borno da dauke rayukan mutane kimanin 10 Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa ‘yan ta’addan Boko Haram...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 6 ga Watan Mayu, 2019 1. Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga kasar Amurka A ranar...
‘Yan Ta’addan Boko Haram sun kai sabuwar hari da kashe mutane 14 a yankin Monguno ta Jihar Borno Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa...
Kimanin Sojojin Najeriya biyar suka rasa rayukan su a wata sabuwar ganawar wuta da ‘yan Boko Haram a Jihar Borno. Naija News Hausa ta karbi rahoto...
Mun ruwaito a baya a Naija News Hausa da cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci Maiduguri, babban birnin Jihar Borno a yau Alhamis. Naija News na...
Gwamnatin Jihar Borno ta gabatar da Hutu a yau Alhamis, 25 ga Watan Afrilu ga ma’aikata da ‘yan makaranta don fita marabtan shugaba Muhammadu Buhari ga...