Mun sami tabbatacen rahoto a Naija News da cewa Rundunar Sojojin Najeriya, Operation Lafiya Dole sun rinjayi ‘yan ta’addan Boko Haram da ke a yankin Konduga,...
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana bacin ransa da wadanda suka rasa rayukan su ga yakin neman zabe da Jam’iyyar APC ta yi a Jihar...
Mun sami hirar shigar shugaba Muhammadu Buhari a birnin Maiduguri kamar yadda muka bayar da safen nan cewa Gwamnar Jihar Borno ya bada hutu ga ma’aikata...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 21 ga Watan Janairu, 2019 1. Obasanjo ya zargi Osinbajo game da batun Trader Moni...
Gwamnatin Jihar Borno ta gabatar da yau litini 21 ga watan Janairu a matsayin ranar hutu daga aiki don girmama wa ziyarar shugaban kasa Muhammadu Buhari...
‘Yan kungiyar ta’addan Boko Haram sun kai sabuwar hari da ya dauke rayukan mutane kusan goma a yankin Kala-Balge, nan Jihar Borno Mun sami sabon rahoto...
Gwamna na Jihar Borno, Kashim Shettima ya bayyana amincewa da fatan cewa Jihar Borno za ta komar da daukakar ta. Gwamnan ya bayyana hakan ne a...
Manyan shugabanan Jihar Borno da Gwamnan Jihar sunyi wata Ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari “Ya Shugaba” muna a nan ne matsayin mutanen da suka yi aiki,...
Wata Sabuwar Nasarawa daga rundunar sojojin Najeriya Sojin Najeriya sun bayyana cewa dakarunsa dake yaki da ‘yan kungiyar Boko Haram a arewa maso gabashin kasar sun...
A daren jiya, ‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai farmaki a Makalama, wata kauyen garin Gatamwarwa, dake karamar Hukumar Chibok, a Jihar Borno. “Sun fado wa...