Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Iyalin wasu Fulani da ke zama a kauyan Kaban ta karamar hukumar Igabi a nan Jihar...
Wani mai suna Abdulrahaman Yahaya ya zargi Kadaria Ahmed, shahararrar ‘yar watsa labarai da janyewa daga Addinin Musulunci zuwa Addinin Kirista. A bayanin sa, ya ce...
Naija News Hausa ta karbi sabon rahoto da cewa Fulani Makiyaya sun kai sabon hari a yankin Kajuru ta Jihar Kaduna da kashe kimanin mutane fiye...
Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna, ta gabatar a ranar Lahadi da ta gabata da cewa sun yi nasara da kashe ‘yan hari da makami biyu daga...
Bisa bincike, Naija News Hausa ta gane da cewa ‘yan sandan sun yi ganawar wutan ne a yayin da wasu barayi biyar suka fada wa wata...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 4 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugaba Buhari ya gabatar da bacin rai game da kisan...
Mahara da Bindiga sun kai wata sabuwar hari a kauyuka biyu ta karamar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara ranar Lahadi da ta gabata. Naija News Hausa...
‘Yan Hari da bindiga a Jihar Kaduna ranar Alhamis 28 ga watan Maris 2019 sun hari shiyar Rigasa, a Jihar Kaduna, inda suka kashe wani mutum...
Wasu Mahara da Makami sun sace wani Firist na Ikklisiyar Katolika da ke a Jihar Kaduna. Kamar yadda Naija News Hausa ta samu rahoton lamarin a...
Iyalin wasu Fulani da ke zama a kauyan Kaban ta karamar hukumar Igabi a nan Jihar Kaduna, sun yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna a jagorancin...