Naija News Hausa ta gano wata sabuwar rahoto da cewa daya daga cikin Shahararun ‘yan shirin wasa fim a Kannywood, Hadiza Gabon tayi fada da wata a...
Ga Takaitaccen labarin Shahararran dan shirin wasan fim na Kannywood, Sani Danja Sani Danja, kamar yadda aka fi sanin sa da suna, daya ne daga cikin...
Mun ruwaito a baya a nan Naija News Hausa da cewa Ali Nuhu, shahararren dan shirin wasan fim na Hausa ya kai ga karin shekaru. Bayan...
Shahararran dan shirin fim na Kannywood, Ambassador Ali Nuhu, ya kai ga kara hawar shekaru. Naija News Hausa ta gane da cewa Ali Nuhu ya daya...
Muna da sani a Naija News Hausa da cewa hukumar INEC da ke jagorancin zaben Jihar Kano ta bayar da cewa basu kai ga aminta da...
Wannan shine takaitaccen Labarin Shararriyar ‘yar shirin fim na Kannywood, Rahama Sadau A yau 6 ga Watan Maris, shekara ta 2019, Naija News Hausa na murnan...
‘Yan Shirin Fim na Hausa sun fito da wata sabuwar shiri mai taken ‘Dan Sarkin Gadaz’ Ka sha kallo kasa; https://www.youtube.com/watch?v=E10SxlehA7w Ka samu labaran kasar Najeriya...
Abin sha’awa yadda shahararun ‘yan shirin Fim na Hausa suka fito don jefa kuri’un su ba tare da wata matsala ko hitina ba. Kowa ya zabi...
Kalli wannan bidiyo da aka tsarafa wa shugaba Muhammadu Buhari don nuna masa goyon baya ga zaben 2019. Mun ruwaito a baya da cewa mataimakin shugaban...
Ko da kana cikin zaman lafiya ne da iyalin ka, so kan sa ka ji marmarin kara aure. Wannan shine fadin shahararen Jigo a Kannywood, Saddik...