Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 2 ga Watan Yuli, 2019 1. Atiku da PDP na shirye don bayar da shaidu 400...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 1 ga Watan Yuli, 2019 1. An Sanya Shugaban kasar Niger a matsayin Ciyaman na ECOWAS...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 28 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari ya rantsar da Ciyaman na Hukumar RMAFC A...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 27 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari da shugaban Majalisar Dattijai sun gana a Aso...
A ranar Talata, 25 ga watan Yuni 2019 da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari a birnin Abuja, ya gabatar da Dakta Thomas John a matsayin sabon...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 26 ga Watan Yuni, 2019 1. INEC: ‘Yan Takaran Shugaban Kasa Sitin sun yi watsi da...
Bayan yawan gwagwarmaya da jaye-jaye, Kotun karar akan hidimar zaben kasa ta bayyana dagewa da kin bada dama ga dan takaran kujerar shugaban kasa daga jam’iyyar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 25 ga Watan Yuni, 2019 1. Bankin Tarayyar Najeriya ta bayyanar da Ajanda na shekara 5...
Sanatan da ya wakilci Jihar Kaduna a Majalisar Dattajai na takwas, Sanata Shehu Sani yayi kira da gargadin Arewa da su manta da zancen neman shugabancin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 24 ga Watan Yuni, 2019 1. Oshiomhole na bayyana Makirci – Obaseki Gwamnan Jihar Edo, Gwamna...