Mun samu rahoto yanzun nan a Naija News Hausa da cewa wasu ‘yan tada zama tsaye sun haska wuta ga Ofishin Jami’an tsaron ‘yan sanda da...
Hakilu Saidu, wani manomi mai shekaru 30 da ke zama a wata kauye mai suna Yankara, a karamar Hukumar Faskari ta Jihar Katsina ya kashe wata...
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wata sabuwar hari a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa a daren ranar Litinin da ta gabata. Sun fada wa...
Mun samu sabuwar rahoto yanzunan da cewa wasu Makiyaya sun kashe wani ASP na Jami’an tsaron ‘Yan Sanda a Jihar Delta. Abin ya faru ne a...
Sabon Kakakin yada yawun Jami’an tsaron ‘yan Sandan Najeriya, Frank Mba ya bada tabbaci ga ‘yan Najeriya da cewa jami’un su zata samar da kyakyawar shiri...
Ga wata sabuwa: Kwamishanan Jami’an tsaron ‘yan sanda na Jihar Edo, Hakeem Odumosun ya bayar da cewa dan sandan da ‘yan hari da bindiga suka kashe...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 24 ga Watan Janairu, 2019 1. Zan biya ma’aikata kankanin albashi na 100,000 idan aka...
Sabon shugaban Jami’an tsaron ‘Yan Sandan Najeriya, Ag. IGP Abubakar Mohammed Adamu ya bayyana gurin sa ga al’ummar kasar Najeriya gaba daya. Mohammed da aka sanya...
Baban gwagwarmaya da jaye-jaye, da rashin amincewar ‘yan adawa, Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatar da IGP Ibrahim Idris don ya huta daga aikin tsaron kasar. Kamar...
Jami’an ‘yan sanda sun cin ma bindigogin da ba bisa doka ba a gidan Sanata Dino Melaye ‘Yan sandan sun kai karar Sanata Dino Melaye a...