Mun ruwaito a baya a Naija News Hausa da cewa wani masoyin Shugaba Muhammadu Buhari yayi wankar kwata don murna akan nasarar Buhari ga lashe zaben...
Zaben gwamnonin Jihar kasa ta bana ya bayyana da zafi da gaske a yayin da Jam’iyyar PDP suka gabatar da azumin kwana biyu da mambobin ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 7 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu ta bada dama ga Atiku don binciken lamarin zabe...
A yau 6 ga Watan Maris, 2019, Kotun Koli na Jalingo, babban birnin Jihar Taraba ta tsige dan takaran gwamnan Jihar a karkashin Jam’iyyar APC, Alhaji...
Wani matashin Jihar Bauchi, mai suna Bala Haruna, da muka ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa yayi wanka da ruwar chabbi don nuna...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Maris, 2019 1. Dan takaran shugaban kasa ya yi karar Buhari da Atiku...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da irin mutanen da zai sanya a shugabancin sa a wannan karo ta biyu. Mun ruwaito a baya a Naija News...
A ranar jiya Alhamis, 28 ga watan Fabrairu, 2019, tsohon shugaban kasar Najeriya da kuma shugaban Kungiyar zamantakewar lafiyar kasar Najeriya, Janar Abdulsalam Abubakar ya jagorancin...
Kalli wata bidiyo da ta mamaye layin yanar gizo Bidiyon na dauke da yadda tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, inda aka nuna shi a gurguje...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 28 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Buhari da Osinbajo sun karbi takardan komawa ga kujerar mulkin...