Da ‘yan kwanaki kadan da zaben tarayya da ke gaba a ranar 16 ga Watan Fabairu, 2019. ‘Yan ta’addan siyasa na ta kai wa juna farmaki...
Abin mammaki, a gano wasu beraye biyu da ke fada da juna a fili da hasken rana An sami rahoton cewa cewa wannan abin dariya da...
Jami’an Gudanar da Jarabawa ta Makarantan Sakandiri na Africa (WASSCE) ta daga ranar rufe fam na rajistan jarabawan zuwa ranar 11 ga watan Janairu, a shekara...
Sanata Dino Melaye, Sanata da ke wakiltar Jihar Kogi yayi kira ga jama’a cewa ‘Yan Sandan Najeriya sun hallaro a gidansa da safen nan da motocin...
Tarihin shahararen dan wasa kwakwayo na Kannywood, Akta da Edita kuma Dan matashin mai suna Ali Muhammad Idris da aka fi sani da Ali Artwork, an...
A kashin gaskiya so ta kwarai Shugaba Muhammadu Buhari ke da shi ga yan Najeriya gaba daya Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osibanjo ya bayyana Shugaban kasar...
Mijin Zahra, Ahmed Indimi ya nuna murna shi ga matarsa, Zahra Buhari na ganin ranar haihuwa ta na shekaru 24. Surukin shugaba Muhammadu Buhari, Ahmed Indimi...
Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP yace zai Sanya Matasa har kasa da Shekara 30 a mulki idan a zabe shi Atiku Abubakar, ya yi...
Diyar Shugaba Muhammadu Buhari mai suna Zara, a yau 17 ga watan Disamba, a Shekara ta 2018 ta rubutawa baban ta sakon gaisuwa ta musamman na...
Alhaji Abubakar Atiku Yace ba za ya Manta da Yan Fim, Mawaka da Yana Nanaye ba Alhaji Atiku Abubakar dan takarar jam’iyyar PDP a zaben shugaban...