Mun sanar a Naija News Hausa da safiya da cewa wasu ‘yan ta’adda da ba a gane da su ba sun haska wuta ga Ofishin hukumar...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Kano sun ci karo da wata motar sienna da aka cika da takardun zabe da aka riga aka dangwala. Naija News...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a yau bayan da ya kada nasa kuri’ar ga zaben gwamnoni da ta gidan majalisar Jiha a runfar zabe ta lamba...
Da safiyar yau Asabar, wasu ‘yan ta’addan sun hari mallaman gudanar da hidimar zabe a Jihar Ebonyi. Abin ya faru ne misalin karfe biyu (2am) na...
Wasu ‘yan ta’adda da ba a gane da su ba sun haska wa ofishin hukumar gudanar da zaben kasa da ke Jihar Akwa Ibom wuta a...
Zaben gwamnonin Jihar kasa ta bana ya bayyana da zafi da gaske a yayin da Jam’iyyar PDP suka gabatar da azumin kwana biyu da mambobin ta...
Gwamna Abubakar Sani Bello (LOLO), Gwamnan Jihar Neja ya gayawa bakin da ke zama a Jihar da cewa su kwantar da hankalin su, da cewa ba...
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata, 5 ga Watan Maris, 2019 ya marabci manyan sarakunan gargajiya ta kasar Najeriya a fadar sa ta birnin tarayyar kasar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da irin mutanen da zai sanya a shugabancin sa a wannan karo ta biyu. Mun ruwaito a baya a Naija News...
Jami’an ‘yan sandan Jihar Kaduna a ranar Asabar da ta gabata sun gano wasu shanaye 61 da ake watakila an sace su ne a baya. An...