Rahoto da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a yau Talata, 12 ga...
Wani faifan bidiyo da kamfanin dilancin labarai ta Naija News Hausa ta gano a layin sada zumunta ya nuna lokacin mutanen Kogi suka kunyatar da Gwamna...
Babban Jam’iyyar Adawar kasa, PDP ta zargi Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, da darakta-janar na kamfen din sa da shirin kamu da tsare Sanata Dino Melaye...
Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar Mutane goma sha biyar a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a kan kogin Malale da ke karamar...
‘Yan hari da bindiga sun fada wa dan takaran sanata na Jam’iyyar APC na Kudu ta Jihar Kwara, Hon. Lola Ashiru. Ko da shike Ashiru ya...
Anyi wata muguwar hadari a Jihar Kano inda motoci biyu suka hade da juna harma mutum guda ya mutu, ya bar wasu kuwa da raunuka. Hukumar...
Naija News Hausa ta sami sabuwar labari yanzun nan da cewa wani Sojan Najeriya da ke a barikin Rukuba ta Jihar Jos ya mutu. An sanar...
Da ‘yan kwanaki kadan da zaben tarayya da ke gaba a ranar 16 ga Watan Fabairu, 2019. ‘Yan ta’addan siyasa na ta kai wa juna farmaki...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 20 ga Watan Disamba, 2019 1. Yan Najeriya Sun Nemi A Tsige Shugaba Buhari ‘Yan Najeriya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 10 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Bar Najeriya Zuwa Kasar Masar Shugaban kasa...