An bayyana ga Naija News Hausa da cewa wasu Mahara da ba a gane su ba sun hari kauyan Tser Uoreleegeb da ke a karamar hukumar...
Jihar Benue a ranar Lahadi 3 ga watan Maris, 2019 da ta gabata ta fuskanci wata sabuwar mumunar hari daga hannun makiyaya a kauyan Tse-Kuma, yankin...
Matasan Jihar Benue sunyi kunar Tsintsiya, Alamar rashin amincewa da Zaben Buhari Rahoto ta bayar da cewa Matasan Jihar Benue sun fada wa Fillin Wasan Kwallon...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa akalla shaguna 200 suka kone kurmus a wata gobarar wuta da ya auku a babban kasuwar Makurdi Modern...
Hukumar Jami’an ‘yan Sandan Jihar Benue ta gabatar da yadda ‘yan ta’adda suka sace Orkuma Amaabai, yaron wnai Jigon Jam’iyyar PDP a Jihar Benue, dan Sarki...
Wasu barayi biyu sun fada ga hannun matasa a Jihar Benue An gabatar da cewa wasu matasa da ke a karamar hukumar Akerior Ushongo ta Jihar...
‘Yan hari da bindiga sun kai wata sabuwar hari a Jihar Benue Wasu mahara da bindiga sun yi wata sabuwar hari inda suka kashe kimanin mutane...
Mun samu rahoto a Naija News da cewa wasu ‘yan hari da bindiga sun kashe ciyaman na Jam’iyyar APC da ke a Jihar Benue, Mista Boniface...
Jam’iyyar PDP a Jihar Benue sun bayyana bacin ran su game da matakin da gwamnatin tarayya ta ki ta yi a kan zargin da ake yi...
Naija News Hausa ta karbi rahoton wata hadarin Motan Tanki da ya fashe da gobarar wuta a wata shiya a Jihar Kano. Manema labarai sun bayyana...