Rundunar ‘yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da kama mutum takwas da ake zargi da hada hannu a kisan wani mai suna Mujtaba Saminu, wanda aka...
An yi asarar rayuka uku a cikin wata rikicin da ya shafi wasu matasa na Hausawa da kuma ‘yan asalin kauyen Iyere da ke karamar Hukumar...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, a yau Laraba, 4 ga watan Disamba 2019, ya rantsar da Sanata Smart Adeyemi don wakiltar mazabar Kogi ta Yamma a...
A’isha (Jnr), daya daga cikin ‘ya’yan Shugaban kasa Muhammadu Buhari da uwargidansa, Aisha Buhari ta kamala karatun digiri a jami’a da ke a Burtaniya (UK). Uwargidan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata a jihar Kaduna ya kaddamar da Motar Yaki na Sojoji da aka kera a karon farko a Najeriya. Motar...
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi, a ranar Litinin, ya ba da cikakken goyon bayansa ga matakin Shugaba Muhammadu Buhari na rufe iyakokin kasar. Umahi ya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 4 ga Watan Disamba, 2019 1. Rufewar kan iyaka: PPPRA Sun Karyata Shugaba Buhari Kan Amfanin...
Ministan ba da agaji, kula da bala’i da ci gaban al’umma, Sadiya Umar Farouq ta bayar da bayani kan dalilin da ya sa har yanzu ba...
Hatsarin wani kwale kwale ya haifar da mutuwar wasu ‘yan mata shida a karamar hukumar Suru na jihar Kebbi, in ji wata sanarwa da aka bayar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunayen sabbin Shugabannai da membobin Hukumar Kula da Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ga Shugaban Majalisar Dattawa don tabbatarwa. Hakan...