Naija News Hausa ta karbi sabuwar labari da cewa farmaki ya tashi a Jihar Filatu a ranar Talata da ta wuce, inda aka bayar da cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 1 ga Watan Mayu, 2019 1. Gidan Majalisar Dattijai sun gabatar da kasafin kudin kasa ta...
Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) na kalubalantar shugaba Muhammadu Buhari da yin tafiya zuwa kasar Turai ba tare da bada daman ci gaba da shugabanci ga mataimakin sa...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu Daktoci daga kasar Turai sun shigo Najeriya don binciken lafiyar jikin Sheikh El-Zakzaky da Matarsa...
Gwamnatin Tarayyar kasar Najeriya ta Gabatar da ranar Laraba, 1 ga watan Mayu a matsayin ranar Hutu don bikin Ranar Ma’aikatan Kasa ta shekarar 2019. Naija...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 30 ga Watan Afrilu, 2019 1. Zaben 2019: PDP na zargin Hukumar INEC da musanya sakamakon...
Daya daga cikin ‘yan shirin fina-finai a Kannywood, Kwararre da Fitacce, Jarumi Ali Nuhu ya rattaba baki ga zancen hidimar takaran zabe a kasar Najeriya. Naija...
Idan Shugaban Kasa ya mutu akan mulki, bai kamata mataimakin sa ya ci gaba da mulki ba Wani Malamin Arabi mai suna, Sheikh Sani Yahaya Jingir...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 29 ga Watan Afrilu, 2019 1. Zan tabbatar da karban Yanci Na, Atiku ya gayawa Magoya...
Bayan cike-ciken fom da Jarabawa, Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya sun fitar da Jerin sunayan mutane da suka samu fita daga jarabawan da kuma zamu je...