A jiya Laraba 2 ga watan Janairu 2019, Gwamnatin Jihar Katsina ya daga murya da cewa, ‘yan fashi, barayi da masu satan mutane sun mamaye Jihar....
Jirgin sama ta Sojojin yakin sama na Najeriya (NAF) da ke kai taimako ga rundunar soji na Bataliya 145 a Damasak a Arewacin Jihar Borno ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 3, ga Watan Janairu, 2018 1. Rochas Okorocha ya ce ba gaskiya bane cewa na bar...
Shugaban kungiyar hadin gwiwar tsaro (CJTF) na Jihar Kaduna, Shehu Usman Dan Tudu ya bayyana a ranar Talata da cewa kungiyar ta su ba gwamnan jihar,...
Sanata Dino Melaye, Sanata da ke wakiltar Jihar Kogi yayi kira ga jama’a cewa ‘Yan Sandan Najeriya sun hallaro a gidansa da safen nan da motocin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 2, ga Watan Janairuyu, 2018 1. Kungiyar Labour Congress (NLC) sun yi barazanar shiga yajin aiki...
Gwamna Abdul’aziz Yari na Jihar Zamfara ya kai ziyara ga sojojin da aka yiwa rauni a wani harin da wasu Mahara suka yi kai masu a...
Wata Sabuwar Nasarawa daga rundunar sojojin Najeriya Sojin Najeriya sun bayyana cewa dakarunsa dake yaki da ‘yan kungiyar Boko Haram a arewa maso gabashin kasar sun...
Wasu ‘Yan Hari da ake zargi da zaman Fulani Makiyaya sun yi wa kimanin mutane shida rauni a gonakin su a wannan karshen mako da ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin 31, ga Watan Shabiyu, 2018 1. Gwamnatin Tarraya za ta cigaba da tunawa da Shehu Shagari...