Babban kotun majistare ta Jihar Kano ta bada umarnin kame ‘yar shirin fim a Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon. Ka tuna cewa Mun ruwaito a Naija News...
Umar Muhammadu Sharif yana daya daga cikin Shahararrun mawaƙan hausa masu mahimmancin kwarari da gaske. Sharif ba Mawaki ne kawai ba, Dan kasuwanci a fagen wasa,...
Daya daga cikin Kyakyawan ‘yan Matan Kannywood, Bilkisu Shema ta fito da yin bayani game da wata bidiyon da ya mamaye ko ta ina a layin...
Mun sanar a baya a Naija News Hausa da cewa an daga ranar Auren Shahararre da Jarumi a Kannywood, Adam A. Zango. Ko da shike ba...
Daya daga cikin ‘yan shirin fina-finai a Kannywood, Kwararre da Fitacce, Jarumi Ali Nuhu ya rattaba baki ga zancen hidimar takaran zabe a kasar Najeriya. Naija...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a shafin Nishadarwa da cewa Amina Amal tayi karar Hadiza Gabon da bukatar ta da biyan kudi naira Miliyan Biyar...
Adam A. Zango, Shahararren dan shirin fim a Kannywood ya gabatar da daga ranar Auren sa bisa wasu dalilai. Naija News Hausa ta gane bisa wata...
Naija News Hausa ta gano da wata rahoto da cewa Shahararriyar ‘yar shirin fim na Hausa, Amina Amal ta wallafa kara ga Kotu Koli ta Jihar...
Mun Ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa mun gano da wata takardan karan Kotu da Ali Nuhu ya gabatar a kotun kara game...
Shahararrun Manya daga cikin ‘yan fim na Kannywood biyu sun shiga kafar wando guda Naija News Hausa ta gano da wata bidiyon da ya bayyana da...