Naija News Hausa ta karbi sabuwar rahoto da harin Boko Haram a shiyar Ngamgam Bisa rahoton da aka bayar ga manema labarai, ‘yan ta’addan Boko Haram...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 26 ga Watan Yuni, 2019 1. INEC: ‘Yan Takaran Shugaban Kasa Sitin sun yi watsi da...
An gabatar da wani mutumi mai suna Abdulsalam Salaudeen a gaban kotun kara ta Jihar Legas da zargin kwanci da wata karamar yarinya mai shekaru 5...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 25 ga Watan Yuni, 2019 1. Bankin Tarayyar Najeriya ta bayyanar da Ajanda na shekara 5...
Jami’an tsaro sun kame wani mutumi da aka bayyana sunan sa da Bashar Haruna, da zargin kwanci da wata karamar yarinya mai shekaru 11 ga haifuwa,...
Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Najeriya ta fitar da jerin sunan wadanda zasu tafi jarabawan shiga aikin Dan Sanda a shekara ta 2019. Kamar yadda aka...
Wata babban Gida ta rushe a Jihar Legas Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa ‘yan sa’o’i da suka wuce a cikin Manyan Labaran Jaridun...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 20 ga Watan Yuni, 2019 1. Buhari yayi bayani game da harin ‘yan ta’adda a Taraba...
Mahara da bindiga sun sace Dayo Adewole, yaron tsohon Ministan Kiwon Lafiya a shugabancin Muhammadu Buhari ta farko, Farfesa Isaac Adewole. Rahoto ya bayyana da cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 18 ga Watan Yuni, 2019 1. Kotun Koli ta dauki mataki game da karar Adeleke da...