Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 24 ga Watan Satumba, 2019 1. Kungiyar MASSOB ta fidda bayanai dalla-dalla game da Dalilin da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 7 ga Watan Agusta, 2019 1. Buhari ya bayyana ranar Rantsar da sabbin Ministoci Shugaban kasa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 6 ga Watan Agusta, 2019 1. Kotu Ta Bai wa El-Zakzaky Izinin Tafiya kasar Turai don...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa an sace wasu mutane uku a sabuwar harin mahara da makami a shiyar kauyan Dan-Ali da ke a karamar...
A ranar Lahadi da ta wuce, Gwamna Abdullahi Ganduje, Gwamnan Jihar Kano, ya mika Alkibba da Sandar Shugabanci ga sabbin Sarakai hudu da ya nada a...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, da kuma dan takaran kujerar shugaban kasa ga zaben 2019 a karkashin Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana da cewa lallai zai...
Rundunar Sojojin Najeriya a ranar Lahadin da ta gabata ta sanar da dakatar da ‘yan Kabu-kabu da ake cewa (Okada) daga aiki a wasu wurare a...
Ashe ba karya bane fadin Hausawa da cewa Tsufa bai hana gaye Naija News Hausa ta gano da hotunan Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo sanye da...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu Daktoci daga kasar Turai sun shigo Najeriya don binciken lafiyar jikin Sheikh El-Zakzaky da Matarsa...
Dan wasan Kwallon kafa na Liverpool, Virgil van Dijk ya bayyana da cewa bai raunana a zuciyarsa ba akan hadewar su da ‘yan kwallon Barcelona a...