An bayar da dalilin da ya kawo mugun hari da matasan Irate, a Jihar Imo suka kai ga Ofishin Jami’an tsaro, harma da kone Ofishin da...
Hukumar Jami’an tsaron Najeriya ta gabatar da ranar da zasu gudanar da jarabawa ga masu neman aikin tsaro 210,150 da aka gayyata ga jarabtan shiga aiki...
Wani barawo da Jami’an tsaro suka kame a Jihar Neja ya bayyana cewa kungiyar su kan sace Mata ne da aken kusa da Aurar da su,...
Mazauna Jihar Kaduna sun kai hari a babban hanyar Kaduna-Zaria da Kaduna-Lagos, sun katange manyan hanyoyin da kone-konen tayoyi da wuta don nuna rashin amincewar kisan...
Hukuma ta jefa wani mutum mai suna Sani Ibrahim a kurkuku a Jihar Katsina sakamakon zargin yi wa wata ‘yar shekaru bakwai, diyar makwabcin sa fyade....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 8 ga Watan Mayu, 2019 1. Masu Zanga-Zanga sun Katange Osinbajo akan wata zargi ‘Yan zanga-zangar...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Hukumar Jami’an ‘Yan Sandan Jihar Katsina sun bayyana da cewa sun yi nasara da kame mutanen da ake...
Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta gabatar da cewa zasu watsar da Jami’an tsaron hukumar su guda 1,350 a yankunan da ke a Jihar Neja don...
Hukumar ‘yan sandan Jihar Kano sun sanar da kame wata Macce da ta dauki matakin sa guba cikin abincin mijin ta. Matar da ke da tsawon...
Hukumar ‘yan sandan Jihar Kano ta gabatar da mutuwar wasu mutane biyu da Jirgin Kasa ta take a yau. Naija News Hausa ta gane da hakan...