‘Yan Najeirya sun mayar da martani game da yadda shugaba Muhammadu Buhari ya kalli matarsa Aisha a lokacin da take jefa kuri’ar ta. Mun ruwaito da...
Kungiyar Zamantakewa ta Musulumman Najeriya (IMN), da aka fi sani da suna ‘Yan Shi’a sun fada da cewa basu da goyon bayan shugaba Muhammadu Buhari ga...
Yau Alhamis 7, ga Watan Fabrairu, 2019, dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci Jihar Katsina don gudanar da hidimar yakin...
Mun sanar a Naija News kwanakin baya da cewa rundunar sojojin Najeriya sun yi tugumar cewa mugun cutar ‘Lassa Fever’ ne ya kama wani sojan su da...
Jama’ar Jihar Kaduna, musanman kristocin jihar sun nuna rashin amincewa da gwamnar Jihar, Nasir El-Rufai tun da dadewa. Gwamnan ya bayyana a wata ganawa da yayi...
A ranar jiya Alhamis 3 ga watan Janairu, Femi Falana SAN, ya shawarci Sanata Dino Melaye da ke wakiltar Jihar Kogi da cewa ya dace ya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 3, ga Watan Janairu, 2018 1. Rochas Okorocha ya ce ba gaskiya bane cewa na bar...
Jam’iyyar PDP sun ce wa Shugaba Muhammadu Buhari ya koma gidansa a Daura Jam’iyyar PDP sun shawarci Buhari ya koma gidan sa a Daura yaje ya...
Rundunar Sojojin Najeriya da ke tsaro a Jihar Kaduna sun ci nasara da kashe daya daga cikin ‘yan hari da bidiga da ke damun Jihar, a...
Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) da dan takaran su ga kujerar shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar zasu fara gabatar a gaban Kotun Kara a yau...